Zeresenay Berhane Mehari
Zeresenay Berhane Mehari (bornn1974), ya kasance ɗan'fim ɗin Ethiopia ne.[1] Shine yayi darekta na fim ɗin Difret da Sweetness in the Belly.[2]
Zeresenay Berhane Mehari | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Addis Ababa, 1974 (49/50 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | mai tsara fim, darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm1877993 |
A wajen aikin ,sinima, shine ya kirkira da Shugabantar Original Content for Kana Television, wanda ta zama na farko dangane da free-to-air, private satellite entertainment TV channel a kasar Ethiopia.[3]
Rayuwarta
gyara sasheAn haife ta ne a Birnin Addis Abeba, a gidan su na Ethiopia tare da yan'uwa bakwai. Ta koma zuwa USA wanda yan'uwansa suka koma kasar The Netherlands, akwai kuma wani dan'uwa sa din a kasar Sweden.[4]
Fina-finai
gyara sasheShekara | Fim | Mataki | Shiri | Bayanai. |
---|---|---|---|---|
2000 | Backstory | production assistant | TV Series documentary | |
2001 | History vs. Hollywood | production assistant | TV Series documentary | |
2006 | Leila | producer | Short film | |
2006 | Coda | Director, producer | Short film | |
2008 | Africa Unite: A Celebration of Bob Marley's 60th Birthday | co-line producer | Documentary | |
2014 | Difret | Director | Film | [5] |
2019 | Inheritance (Wurse) | Director | TV Series | |
2019 | Sweetness in the Belly | Director | Film |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Zeresenay Berhane Mehari: Director, Screenwriter, Producer". MUBI. Retrieved 20 October 2020.
- ↑ "An Ethiopian story. A Conversation with Zeresenay Berhane Mehari". Cinema Africa. Archived from the original on 6 May 2021. Retrieved 20 October 2020.
- ↑ "Zeresenay Berhane Mehari: Producer & Director of Haile - Addis Pictures". Frankfurter Buchmesse. Retrieved 20 October 2020.
- ↑ "Zeresenay Berhane Mehari • Director of Sweetness in the Belly". cineuropa. Retrieved 20 October 2020.
- ↑ "Difret". Difret official website. Archived from the original on 22 September 2020. Retrieved 20 October 2020.