Zerehune Gizaw (an haife shi a ranar 21 ga watan Maris 1965) ɗan wasan tsere mai nisa ne na Habasha. Ya yi takara a tseren gudun marathon na maza a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1992, [1] ya kammala a matsayi na 61 da lokacin 2:28:25. [2] Shi ne ya lashe gasar Marathon na birnin Helsinki a shekarar 1994.

Zerehune Gizaw
Rayuwa
Haihuwa 21 ga Maris, 1965 (59 shekaru)
ƙasa Habasha
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Zerehune Gizaw Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 21 May 2017.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Athletics at the 1992 Barcelona Summer Games: Men's Marathon". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 6 December 2017.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Zerehune Gizaw at World Athletics

Zerehune Gizaw at Olympedia