Zeno Koen Debast (an haife shi ranar 24 ga watan Oktoba shekara ta 2003) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Belgium wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar Anderlecht ta farko ta Belgium.

Zeno Debast
Rayuwa
Cikakken suna Zeno Koen Debast
Haihuwa Halle, 24 Oktoba 2003 (21 shekaru)
ƙasa Beljik
Harshen uwa Dutch (en) Fassara
Karatu
Harsuna Dutch (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
R.S.C. Anderlecht (en) Fassara-
 
Tsayi 191 cm
Zeno Dabast

Debast samfurin matasa ne na Anderlecht, yana sanya hannu kan kwantiraginsa na farko a watan Oktoba shekarar 2019. Ya buga wasansa na farko na ƙwararru a ranar 2 ga watan Mayu shekara 2021, a cikin 2 – 2 rukunin farko na Belgium A da Club Brugge .[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Club Brugge vs. Anderlecht - 24 October 2021 - Soccerway". soccerway.com.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Samfuri:R.S.C. Anderlecht squad