Misis Zeinab Kamel Ali ‘yar siyasa ce ta kasar m Djibouti kuma memba ne na kwamitin dindindin na Majalisar Tattalin Arziki, Jama'a da Al'adu ta Tarayyar Afirka tana ke wakiltar Gabashin Afirka.[1]

Zeinab Kamel Ali
Rayuwa
ƙasa Jibuti
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Manazarta gyara sashe