Zauren Shahararrun Marubatan Wakoki na Nashville
| ||||
Iri | hall of fame (en) | |||
---|---|---|---|---|
Wuri | Nashville (mul) | |||
An kafa Zauren Shahararrun Marubatan Wakoki na Nashville a cikin shekara ta 1970 daga Gidauniyar Marubutan Waka na Nashville, Inc. a Nashville, Tennessee, Amurka. [1] Kungiyar da ba na riba bace, manufarta ita ce karramawa da adana nasarori na rubuce-rubuce wanda ke da alaƙa da al'ummar waka a birnin Nashville. Manufar da aka bayyana na Gidauniyar ita ce ilimantarwa, adanawa, da kuma murnar gudummawar mambobin Zauren Shahararrun Marubuta Wakoki na Nashville ga duniyar waka.
Gidauniyar Marubuta Wakoki na Nashville Inc., tana karkashin jagorancin kwamitin daraktoci, a halin yanzu kuma tana da mambobi goma sha uku. Kowace shekara, ana shigar da marubuta waƙoƙi uku cikin Zauren Shahararrun.
Wadanda aka shigar
gyara sasheShekaru na 1970
gyara sashe
|
|
|
1980s
gyara sashe
|
|
|
2000s
gyara sashe
|
|
|
Dubi kuma
gyara sashe- Jerin gidajen tarihi na kiɗa
- Zauren Shaharrun Marubutan Waƙoƙi
Bayanan da aka ambata
gyara sashe- ↑ "Nashville Songwriters Foundation - About". Retrieved September 19, 2015.
Haɗin waje
gyara sashe- Nashville Songwriters Hall of Fame (gidan yanar gizon hukuma)
Page Module:Coordinates/styles.css has no content.36°09′25″N 86°46′42″W / 36.1569°N 86.7782°W