John R. Cash (an haife shi a watan Fabrairu 26, 1932 - Satumba 12, 2003) mawaƙi ne na ƙasar Amurka. Yawancin wakokin Cash sun ƙunshi jigogin baƙin ciki, tsananin ɗabi'a, da fansa, musamman waƙa daga matakan ƙarshe na aikinsa.[1][2]

Johnny Cash
Johnny Cash a gurin tatsunawa
Johnny Cash
  1. https://web.archive.org/web/20170818103831/http://www.rollingstone.com/music/lists/500-greatest-albums-of-all-time-20120531/johnny-cash-at-folsom-prison-20120524
  2. http://www.grammy.com/nominees/search?artist=%22johnny+cash%22&field_nominee_work_value=&year=All&genre=All/
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.