A cikin Tarihin Ƙasar Ingila da Daular Burtaniya, Zamanin Victoria shine lokacin mulkin Sarauniya Victoria, daga ranar 20 ga watan Yuni shekarata alif 1837 har zuwa mutuwarta a ranar 22 ga watan Janairu shekarar alif 1901. Akwai bayanai mabambanta kadan game da hakan. Zamanin ya biyo bayan Zamanin Georgia kuma ya gabaci Zamanin Edward, sannan kuma rabin zamanin na gaba ya haye wa zamanin Belle Époque na nahiyar Turai.

Victorian era
historical period (en) Fassara da lokaci
Bayanai
Ƙasa Daular Biritaniya
Mabiyi Georgian era (en) Fassara
Ta biyo baya Edwardian era (en) Fassara
Lokacin farawa 1837
Lokacin gamawa 1901
Karatun ta Victorian studies (en) Fassara

Sauye-sauye daban-daban na siyasa sun faru a Burtaniya, gami da fa dada ikon zaɓe. Daular Burtaniya tana da alaƙa ta zaman lafiya tare da sauran manyan iko.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.