Zakiyya Ibrahim jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa Kannywood, ta jima tana fim daga baya ta koma harkan Wakoki ta zama mawakiya. Sannan Kuma furodusa ce.[1] a masana'antar.

Tarihi gyara sashe

Cikakken sunan ta shine Zakiyya Ibrahim jarum ce kuma mawakiya. Ta fara ne da zama jaruma kafin daga baya ta fada fagen mawaka. Hajiya zakiyya Ibrahim tana Wakokin siyasa Dana [2]yabon Manzan Allah har ma Dana soyayyah. Ta fara Waka kamar yadda ta Dade a matsayin jaruma Kuma furodusa tun a shekarar 2008 a masana'antar. Tana zaune a cikin birnin Kano[3]A halin yanzun Bata da aure.

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.muryaryanci.com/babu-inda-nace-ina-neman-mijin-aure-jaruma-zakiyya-abdullahi/?amp=1
  2. https://fimmagazine.com/ina-samun-alheri-tun-da-na-riki%C9%97e-daga-jaruma-zuwa-mawa%C6%99iya-zakiyya-ibrahim/
  3. https://m.youtube.com/watch?v=rHRTzuYhL5w