Zainab Abdulhadi al-Khawaja ( Larabci: زينب عبد الهادي الخواجة‎  ; an haifeta a ramar 21 ga watan Oktoba shekarata alif 1983 ) ɗan gwagwarmayar kare haƙƙin ɗan adam ɗan Bahrain ne, kuma ɗan takara a boren Bahraini .