Zaben Gwamnan Jihar Kwara na shekarar 2011

Zaben gwamnan jihar Kwara na shekarar 2011 shi ne zaben gwamnoni na bakwai na jihar Kwara . Wanda aka gudanar a ranar 26 ga watan Afrilu, shekarar 2011, dan takarar jam'iyyar People's Democratic Party Abdulfatah Ahmed ya lashe zaben, inda ya doke Dele Belgore na Action Congress of Nigeria .

Infotaula d'esdevenimentZaben Gwamnan Jihar Kwara na shekarar 2011
Iri gubernatorial election (en) Fassara
Kwanan watan 26 ga Afirilu, 2011
Ƙasa Najeriya

Sakamako gyara sashe

'Yan takara 15 ne suka fafata a zaben. Abdulfatah Ahmed daga Jam’iyyar Democratic Party ya lashe zaben, inda ya kuma kayar da Dele Belgore daga Action Congress of Nigeria . Kuri'u masu inganci sun kasance 504,102.

Manazarta gyara sashe