Yunis Abdelhamid (an haife shi 28 Satumba 1987) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar Ligue 1 Reims, wanda yake kyaftin . [1] [2] An haife shi a Faransa, yana taka leda a tawagar kasar Morocco . [3]

Yunus Abdulhamid
Rayuwa
Haihuwa Montpellier, 28 Satumba 1987 (36 shekaru)
ƙasa Faransa
Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Stade de Reims (en) Fassara-
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco-
  AC Arles (en) Fassara2011-2014956
Valenciennes F.C. (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 83 kg

Aikin kulob

gyara sashe

Daga kwangila daga Valenciennes, Abdelhamid ya shiga Dijon akan kwangilar shekaru uku akan 15 May 2016.

Abdulhamid ya taimakawa Reims lashe gasar Ligue 2 ta 2017-18 da kuma daukaka zuwa Ligue 1 na kakar 2018-19 . [4]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

An gayyaci Abdulhamid zuwa tawagar kasar Morocco domin buga wasan sada zumunci da Albaniya a ranar 1 ga Satumba 2016, amma bai buga ba. [5] Ya buga wasansa na farko a hukumance a wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin Afrika da ci 2–0 2017 a kan São Tomé da Principe . [6]

A ranar 28 ga Disamba, 2023, Abdulhamid yana cikin 'yan wasa 27 da koci Walid Regragui ya zaba don wakiltar Morocco a gasar cin kofin Afrika na 2023 . [7] [8]

Kididdigar sana'a

gyara sashe
As of match played 3 June 2023[9]
Appearances and goals by club, season and competition
Club Season League National cup League cup Continental Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Arles-Avignon 2011–12 Ligue 2 18 1 0 0 0 0 18 1
2012–13 Ligue 2 34 2 2 0 3 0 39 2
2013–14 Ligue 2 35 2 1 0 0 0 36 2
Total 87 5 3 3 0 3 0 0 0 0 93 5
Valenciennes 2014–15 Ligue 2 38 1 4 0 1 0 43 1
2015–16 Ligue 2 35 2 1 0 1 0 37 2
Total 73 3 5 0 2 0 0 0 0 0 80 3
Dijon 2016–17 Ligue 1 18 0 2 0 1 0 21 0
Reims 2017–18 Ligue 2 35 4 1 0 2 0 38 4
2018–19 Ligue 1 38 0 2 0 0 0 40 0
2019–20 Ligue 1 28 3 1 0 4 0 33 3
2020–21 Ligue 1 33 3 1 0 1 0 35 3
2021–22 Ligue 1 34 2 3 0 37 2
2022–23 Ligue 1 37 1 3 0 40 1
Total 205 13 11 0 6 0 0 0 0 0 222 13
Career total 383 21 21 0 8 0 1 0 0 0 413 21

Manazarta

gyara sashe
  1. Yunis Abdelhamid (Reims) dans France Football: «En amateur, on peut manger le tajine de la maman» francefootball.fr
  2. D'autres extraits inédits de l'interview de Yunis Abdelhamid dans France Football: «Je ne me mets pas dans le top 3 des meilleurs défenseurs de L1» francefootball.fr
  3. Yunus Abdulhamid at National-Football-Teams.com
  4. "Ensemble, fêtons nos champions ! – Stade de Reims". 7 May 2018. Archived from the original on 12 June 2018. Retrieved 3 June 2024.
  5. Bakkali, Achraf. "Renard convoque un autre défenseur". Mountakhab.net. Archived from the original on 2018-06-12. Retrieved 2024-06-03.
  6. Bakkali, Achraf. "Maroc 2–0 Sao Tomé: Une victoire et des satisfactions". Mountakhab.net. Archived from the original on 2018-06-12. Retrieved 2024-06-03.
  7. "Regragui unveils 27 player list for Morocco's participation in CAN 2023". HESPRESS English - Morocco News (in Turanci). 2023-12-28. Retrieved 2023-12-29.
  8. "Regragui names 27 provisional players for AFCON". CAF (in Turanci). 2023-12-28. Retrieved 2023-12-29.
  9. Yunus Abdulhamid at Soccerway. Retrieved 20 November 2023.