Youssef Ramalho Chermiti (an haife shi ranar 24 ga Mayu 2004) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Portugal wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na ƙungiyar Premier League Everton.

Youssef Chermiti
Rayuwa
Haihuwa Santa Maria Island (en) Fassara, 24 Mayu 2004 (20 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Everton F.C. (en) Fassara11 ga Augusta, 2023-
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe