Youm ou Lila
Youm ou Lila (Turanci: A Day and Night, Faransanci: Une journée et une nuit) fim ne mai ban dariya kuma na wasan kwaikwayo wanda Naoufel Berraoui ya ba da umarni[1][2][3] kuma ya fito a watan Oktoba 2013.[4][5]
Youm ou Lila | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2013 |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Moroko |
Characteristics | |
During | 95 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Naoufel Berraoui |
Marubin wasannin kwaykwayo | Naoufel Berraoui |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheFim ɗin yana ba da labarin Izza, wata uwa daga karkarar Souss, da kuma matsalolin da take fuskanta wajen kula da ’yarta mai fama da rashin lafiya. Duk wata, mijinta Hussein yana aika wa danginsa wani fakitin da ke ɗauke da magani ga 'yarsa. Lokacin da ya taɓa mantawa da yin hakan, ya jefa rayuwar 'yarsa cikin haɗari, Izza - wacce ba ta taɓa barin ƙauyenta ba - ta yanke shawaran yin doguwar tafiya zuwa Casablanca don neman mijinta. Ta haɗu da Aziza, karuwa ce za ta taimaka mata. Tafiyar za ta yi kwana ɗaya da dare, shi ya sa ake ɗaukar taken fim din.[6][7][8]
'Yan wasa
gyara sashe- Touria Alaoui
- Majdouline Drissi
- Umar Lotfi
- Machmoum
- Abdelghani Snak
- Yusuf Ouzellal
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Africiné - Youm ou Lila". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
- ↑ "filmnat14". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-15.
- ↑ "Films | Africultures : Youm ou Lila". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
- ↑ "Cinéma: "Youm Ou Lila" Le grand voyage d'Izza". Le Reporter.ma (in Faransanci). 2013-10-26. Archived from the original on 2021-11-15. Retrieved 2021-11-15.
- ↑ "SPLA | Youm ou Lila". Spla (in Turanci). Retrieved 2021-11-15.
- ↑ MATIN, LE. "Le Matin - Avant-première d'"Youm Ou Lila" de Naoufel Berraoui". Le Matin (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
- ↑ MATIN, LE. "Le Matin - Une comédie drôle, mais touchante". Le Matin (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
- ↑ "Une journée et une nuit (Youm ou Lila)". Cineuropa - the best of european cinema (in Turanci). Retrieved 2021-11-15.