Yekaterina Bikert
Yekaterina Eduardovna Bikert (Russian: Екатерина Эдуардовна Бикерт, an haife ta a 13 ga watan Mayu shekarata 1980) ƴar wasar Kasar Rasha ƙwararriya wacce tayi fice kuma ta ƙware sosai akan ma'aunin tsayi mita 400 na matsaya.
Yekaterina Bikert | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kachkanar (en) , 13 Mayu 1980 (44 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Rasha | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Rashanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Lokacin ta mafi kyau shine 53.72 seconds, wanda aka samu a watan Yulin 2004 a Tula.
Ta yi gasa a tseren ma'aunin tsayi mita 400 a gasar Olympics ta Beijing ta 2008 inda ta cancanci zama ta biyu mafi sauri a zagaye na biyu, tare da lokacin 55.15 seconds.
Tana da inci 5 kuma tana da nauyin 150 lbs. {| class="wikitable sortable" style=" text-align:center;"
|- !Shekara !Gasa !Wuri !Matsayi
!Bayanan kula |-
|-
|rowspan=2|2004
|Olympic Games
|Athens, Greece
| 6th
|400 m hurdles
|
|-
|World Athletics Final
|Monte Carlo, Monaco
| 7th
|400 m hurdles
|
|}
Manazarta
gyara sashe- Yekaterina Bikert at World Athletics
- Bayanan NBC Archived 2018-10-13 at the Wayback Machine
Samfuri:Russian Athletics Championships women's 400 metres hurdles champions