Yaren Tso
(an turo daga Yaren so)
Tso (Tsóbó, Lotsu, Cibbo) ɗaya ne daga cikin harsunan Savanna na gabashin Najeriya .
Yaren Tso | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
ldp |
Glottolog |
tsoo1241 [1] |
Yaruka
gyara sasheAn san yaren da nyi tsó, yayin da ake kiran mutanen da Tsobo [tsó-bó]. Ƙungiyoyin ƙabilancin sune, [2]
- Bərbou
- Swaabou
- Gusobu
Wani sashe na Gusobu shima yana iya zama a unguwar Luzoo.
Kowace ƙungiyar ƙabila tana magana da yaren Tso daban-daban. Rahotannin sun nuna cewa Swaabou da Gusobu sun samu matsala wajen fahimtar juna. Bambance-bambancen lexical na wani bangare ne saboda
al'adar tabo . [2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Tso". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ 2.0 2.1 Kleinewillinghöfer, Ulrich. 2014. The languages of the Tula – Waja Group. Adamawa Languages Project.