Ulukwumi, kuma anfi sanin shi da Olùkùmi, harshen Yoruboid ne da al'ummar Olukumi na Aniocha North LGA, Jihar Delta, Najeriya ke magana.

Yaren Ulukwumi
  • Ulukwumi language
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 ulb
Glottolog uluk1257[1]
Olùkùmi

Olùkùmi yana nufin 'abokina' a yaren Owé na Yarbawa da Igala.

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Ulukwumi". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.