Yaren Shawiya
Shawiya, ko Shawiya Berber, wanda kuma ake kira Chaouïa (nau'in asali: Tacawit [θæʃæwiθ]), yare ne na Zenati Berber da Mutanen Shawiya ke magana a Aljeriya. Yankin magana na farko na yaren shine Dutsen Awras a Gabashin Aljeriya da yankunan da ke kewaye da shi, gami da sassa na Yammacin Tunisiya, gami na Batna, Khenchela, Setif, Oum El Bouaghi, Souk Ahras, Tébessa da arewacin Biskra. Yana da alaƙa da Harshen Shenwa na Aljeriya ta Tsakiya.
Yaren Shawiya | |
---|---|
Tacawit | |
'Yan asalin magana | 2,300,000 (2020) |
| |
Baƙaƙen larabci, Tifinagh (en) da Berber Latin alphabet (en) | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
shy |
Glottolog |
tach1249 [1] |
Language
gyara sasheThe Shawiya people call their language Tacawit (Thashawith) (Samfuri:IPA-ber or Samfuri:IPA-ber). Estimates of number of speakers range from 1.4 to 3 million speakers.
The French spelling of Chaouïa is commonly seen, due to the influence of French conventions on Algeria. Other spellings are "Chaoui", "Shawia", "Tachawit", "Thachawith", "Tachaouith" and "Thchèwith". In Shawiya, the leading /t/ – pronounced Samfuri:IPAblink in that phonetic environment – is often reduced to an /h/, so the native name is often heard as Hašawiθ.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Shawiya". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.