Samia (Saamia) yare ne na Bantu da Mutanen Luhya na Uganda da Kenya ke magana da shi. Ethnologue [2] haɗa da Songa a matsayin yaren, to amma yana iya zama yare daban.

Yaren Samia
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 lsm
Glottolog saam1283[1]

Dubi kuma

gyara sashe
  • Harshen Luhya

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Samia". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Maho (2009)