Yaren Mündu
Mündü (Mondo) yare ne na Ubangian na Sudan ta Kudu, tare da 'yan dubban masu magana a Jamhuriyar Demokradiyyar
Yaren Mündu | |
---|---|
| |
Baƙaƙen boko | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
muh |
Glottolog |
mund1326 [1] |
Wuraren da aka yi
gyara sasheWani binciken aka yi a shekarar 2013 ya ba da rahoton cewa ƙabilar Mundu tana zaune a cikin bomas masu zuwa na Sudan ta Kudu.
- Amaki Boma, Kozi Payam, Gundumar Maridi
- E'di Boma, Ngamunde Payam, Gundumar Maridi
- Mundu Boma, Tore Payam, Yei CountyYankin Yei
- Adio Boma, Tore Payam, Yankin Yei
Bayanan da aka ambata
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Mündu". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.