Yaren Boghom
Boghom (Wanda aka fi sani da Bogghom, Bohom, Burom, Burum, Burrum; Hausawa suna kiransa da Burmawa, Borrom, Boghorom, Bokiyim) yare ne na Afro-Asiatic wanda galibinin al'ummar karamar hukumar Kanam & Wase ta Jihar Filato ke magana dashi. Najeriya .
Yaren Boghom | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
bux |
Glottolog |
bogh1241 [1] |
Mutanen Boghom galibi manoma ne, ko da yake wasun su suna yin kiwon dabbobi. A tarihi, farauta ita ma babbar sana'a ce ta mutane.
Boghom yana ɗaya daga cikin yaruka takwas da aka bayyana a Lexicon na Ronald Cosper's Barawa : Jimi, Zul, Geji, Polci, Dott, Sayanci, Buli da Boghom. [2]
Bayanan kula.
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Boghom". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ Empty citation (help)