Yao fim ne mai ban dariya (na wasan barkwanci) na wasan kwaikwayo wanda a shirya shi a shekarar 2018 wanda kuma Philippe Godeau ya ba da umarni.[1] Godeau da Agnès de Sacy ne suka rubuta shi tare da haɗin gwiwar Kossi Efoui.[2]

Yao (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2018
Ƙasar asali Senegal da Faransa
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy drama (en) Fassara
During 103 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Philippe Godeau (en) Fassara
External links

'Yan wasa

gyara sashe
  • Omar Sy a matsayin Seydou Tall
  • Lionel Basse a matsayin Yao, le garçon
  • Fatoumata Diawara a matsayin Gloria
  • Germaine Acogny a matsayin Tanam
  • Gwendolyn Gourvenec a matsayin Laurence Tall

Manazarta

gyara sashe
  1. Nesselson, Lisa (29 January 2019). "Yao: Review". Screen International. Retrieved 3 May 2023.
  2. Nesselson, Lisa (29 January 2019). "Yao: Review". Screen International. Retrieved 3 May 2023.