Yankin Karakoro, Mali
Karakoro yanki ne a cikin Cercle na Kayes a yankin Kayes yana kudu maso yammacin Ƙasar Mali . Yana da Ƙungiyar da ƙunshi ƙauyuka bakwai (7): Teichibé, Souena Soumaré, Souena Gandéga, Souena Toucouleur, Boutinguisse, Kalinioro da Aïté . Babban ƙauyen ( shugaba-lieu ) shine Teichibe . A cikin shekara ta 2009 gundumar tana da yawan jama'a 14,813.
Yankin Karakoro, Mali | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Mali | ||||
Region of Mali (en) | Nioros Region (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Altitude (en) | 90 m |