Yankin Al-Qassim
Yanki Al-Qassim ( Larabci: منطقة القصيم , Minṭaqat al-Qaṣīm [ælqɑˈsˤiːm]) yana daga cikin yankuna sha uku na gudanarwa na Saudi Arabia . Tana da yawan mutane 1,370,727. Tana da filin 58,046 square kilometres (22,412 sq mi) . An san cewa ita ce "kwandon alimental" na ƙasar, saboda kadarorin ta na noma. Yankin Al-Qassim shine yanki mafi arziki a kowane mutum a kasar Saudiyya. Shi ne yanki na bakwai mafi yawan jama'a a kasar bayan Jizan. Shi ne yanki na biyar mafi yawan al'umma. Babban birnin sa shine Buraydah.
Yankin Al-Qassim | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Saudi Arebiya | ||||
Babban birni | Burayda (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,159,438 (2010) | ||||
• Yawan mutane | 19.97 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 313,247 (2022) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 58,046 km² | ||||
Altitude (en) | 714 m | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 05 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | SA-05 |
Hotuna
gyara sashe-
Tsohon Masallaci a al-Shinana, kusa da yankin al-Rass Qasim
-
Wani dadadden gini a al-Shinana, Qasim
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.