Climate Nexus ƙungiya ce ta aikin jarida mai zaman kanta da ƙungiyar sadarwar yanayi. Ƙungiyar ta fi mayar da hankali ne kan rawar da Amurka ke takawa wajen sauyin yanayi. Anyi amfani da kayan daga rahoton nasu da dama na wallafe-wallafe na ƙasa da ƙasa, ta hanyar sadarwarsu Nexus Media News. An ƙirƙiri Climate Nexus acikin 2011. Tallafin farko ga ƙungiyar ya fito ne daga Gidauniyar Skoll.

Manazarta

gyara sashe

Shafukan yanar gizo

gyara sashe