Winnie Ntshaba (an haifeta ranar 1 ga watan Satumba 1975)[1] ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu wacce aka fi sani da rawar da ta taka a Generations akan SABC 1. Ta fara aikinta a shekarun 2000s kafin ta sami ci gaba a shirin Yesterday.

Winnie Ntshaba
Rayuwa
Haihuwa Eshowe (en) Fassara, 1 Satumba 1975 (49 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm10574352

An fi saninta da wasan shirin Khethiwe Buthelezi a kan SABC 1 opera opera Generations. Ta yi karanci wasan kwaikwayo a Jami'ar, University of Natal (Durban).

Rayuwar farko

gyara sashe

An haifi Ntshaba 1 Satumba 1975 a Kwa-Zulu Natal. Tana da kanwa guda ɗaya, wadda ta ƙarfafa ta don ci gaba da karatunta. Ta halarci Jami'ar Natal (Durban), inda ta sami digiri farko BA Drama Honors.[2]

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

A shekara ta 2005, Ntshaba ta fara mu'amala da SABC Cameraman Thabo Modise. Ntshaba ta auri Modise a 2006, A ranar 9 ga watan Yuli 2009, sun yi maraba da haihuwar danta, Phenyo Modise. A 2013 bayan shekaru 7, Ntshaba ta shigar da karar saki, a wannan shekarar ne aka kammala batun sakin.[3][4]

Fina-finai

gyara sashe
Year Title Role Notes
2004 Yesterday (2004 film) Village Women

Talabijin

gyara sashe
Year Title Role Episodes Notes
2004 Jozi Streets Cynthia
2005–2014 Generations Kethiwe Buthelezi
2015 The Road Neli
2015–2019 Isibaya MEC Zondi
2018–2020 Isithembiso Lihle
2017,2019 MTV Shuga" Neliswe Chauke
2019–2024 The River Zodwa Dlomo
2017–2018 Broken Voews Funeka
2018 – 2021 The herd Mam'Ngadi
2021 –present House of Zwide Faith Zwide

Manazarta

gyara sashe
  1. "Winnie Ntshaba's birthday in pictures". News24. 2 September 2015.
  2. aredifefere (18 September 2014). "Winnie Ntshaba opens up about childhood".
  3. "Winnie Ntshaba talks marriage: Next time will be forever". TimesLIVE.
  4. Reporter, Sun (28 July 2017). "WINNIE ON CO-PARENTING WITH EX-HUSBAND". DailySun.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe