William Idamudia Daugaard Osula (an haife shi 4 ga Agusta 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Danish wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar Premier League Sheffield United.

William Osula
Rayuwa
Haihuwa Aarhus, 4 ga Augusta, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Daular Denmark
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Derby County F.C. (en) Fassara2022-2023162
Sheffield United F.C. (en) Fassara2022-2024280
  Denmark national under-19 football team (en) Fassara2022-202210
  Denmark national under-21 football team (en) Fassara2023-51
  Newcastle United F.C. (en) Fassara8 ga Augusta, 2024-00
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe