William Santino Dralu (an haife shi 5 ga Yuni 1947) ɗan tseren Uganda ne. Ya yi takara a tseren mita 100 na maza a gasar Olympics ta bazara ta 1972.[1] Ya ci lambar tagulla a Gasar Commonwealth ta Burtaniya ta 1974 a tseren mita 4 x 400.

William Dralu
Rayuwa
Haihuwa Uganda, 5 ga Yuni, 1947 (77 shekaru)
ƙasa Uganda
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Tsayi 183 cm

Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "William Dralu Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 1 July 2017.