Wikipedia talk:Taimako

Latest comment: watanni da suka gabata 2 by Adamu ab in topic Taimako

Assalamu Alaikum dan Allah ina so a yimin bayanin yadda zan dora pic dina a kan Wikipedia na gode 👏👏

[[رجال الله الكوغامي|رجال الله الكوغامي]] (talk) 14:46, 10 ga Janairu, 2022 (UTC)Reply

Taimako gyara sashe

Assalamu Alaikum jama'a Editor's ina yi muku fatan Alkhairi, dan Allah a sami wani yayi mini karin bayani dangane da yanda zan dora hoto na daga gallery, na gode da hadin kai ku huta lafiya,

[[رجال الله الكوغامي|رجال الله الكوغامي]] (talk) 11:06, 11 ga Janairu, 2022 (UTC)Reply

dole saifah kakai hoto commom sannan kasami damar dorawa Adamu ab (talk) 22:02, 4 ga Faburairu, 2024 (UTC)Reply
Dawo zuwa shafin manhaja "Taimako".