Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support/header
SHIRIN INTANET DATA SUPPORT NA HAUSA WIKIMEDIA
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/c/c1/Hausa_Wikimedia_Foundation_Logo.svg/175px-Hausa_Wikimedia_Foundation_Logo.svg.png)
Wannan shiri ne na Hausa Wikimedia Foundation na taimakon membobin gidauniyar da intanet data ko kuma kudin siya ga wanda suke da buƙata domin a ci gaba da bunƙasa Hausa Wikipedia da kuma ƙara samun gogewa a wurin inganta Wikipedia ta Hausa dama wasu sauran projects na Gidauniyar Wikimedia.
Akwai wasu sharudɗa da za'a kiyaye a wurin wannan request, kamar haka:
- Ku tabbatar kunyi login da account dinku na Wikipedia a lokacin aika request.
- Ku tabbatar kun bada gudummuwar edit mai muhimmanci a Hausa Wikipedia.
- Ku tabbatar baku amshi grant (ko open grant application) daga wurin Gidauniyar Wikimedia ba ko kuma da wasu usergroups ba.
- Inda aka amince da request dinku na data support, ba zaku iya ƙara neman wani ba har sai bayan wata biyu.
- Ku amince da dukkan sharudɗan wannan shirin.
Karin bayani: Idan an amince da request dinku, ku karanta wannan shafin domin sanin yadda zaku amshi taimakon.