Wikipedia:Editathon wa masu bukata na musamman cikin Yaren Hausa

A watan Fabarairu, Wikipedia ta Girka ,ta fara hikaya ƙarƙashin taimako daga Wiki domin naƙasassu (Wiki for Minorities, WfMin) domin ƙarin maƙaloli ga mutane masu buƙata ta musamman

Muna da tabbacin daga kungiyarmu zamu iya gwargwadon taimakawa wajen rage giɓi da ake dashi tsakanin masu buƙata ta musamman mabambanta Dake wikipidiyoyi. Inda Wikipedia ta Hausa ta rasa muhimman maƙaloli a wannan darasi. Wani zai iya ƙirƙiro chanji mai muhimmanci domin masu buƙata ta musamman ta hanyar Ilimi kyauta shine ta bayyanawa da wanzar da halaye da mastaloli da ake fuskanta. Muna gayyatar ku da kuzo mu haɗa hannu don bada gudumawa domin taimakawa wajen fassara, ƙirƙirar sabbi dakuma faɗaɗa maƙaloli dasuka shafi masu buƙata ta musamman da makamantansu ta hanyar edithaton (rubutu masu yawa).

Hanyar da aikin ka zai ƙirgu, shine zaka iya saka shi cikin manhajar Fountain domin ya shafi wannan aiki anan:

Maƙalolin da ake buƙata

gyara sashe
Suggested articles
Maƙala Harshe Edita
Ableism (en)
Accessibility (en)
African Para Games (en)
Amputation (en) Atibrarian
Autism spectrum (en)
Brain damage (en)
Crutch (en)
Cultural depictions of blindness (en)
Deafblindness (en)
Disability culture (en)
Down syndrome (en)
Dyslexia (en)
Hearing aid (en)
Intellectual disability (en)
Lip reading (en)
Muteness (en)
Parasports (en)
Prosthesis (en)
Service animal (en)
Walker (mobility) (en)
Wheelchair (en)
(en)