What a Lie
What a Lie! (Larabci: صباحو كدب/ALA-LC: ṣabāḥū kadab ) fim ɗin barkwanci ne na ƙasar Masar wanda aka yi a shekara ta 2007.[1]
What a Lie | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2007 |
Asalin suna | صباحو كدب |
Asalin harshe | Egyptian Arabic (en) |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
Launi | color (en) |
Description | |
Bisa | Blind Dating (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Mohammed El Naggar (en) |
'yan wasa | |
Ahmad Adam (en) | |
External links | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheFim ɗin ya biyo bayan labarin Na'nā' (wanda Ahmad Ādam ya yi), wanda ke zaune a gidan da ya gada daga mahaifiyarsa tare da mahaifinsa (Sa'īd Tarābik) da 'yar uwar mahaifiyarsa (Mīsrah). Na'na' malamin kiɗa ne wanda ya rasa ganinsa tun yana ɗan shekara uku a wani hatsarin mota. Da aka bayyana cewa yankin da ya gada ya ninka darajarsa, sai a ka yaudare shi ya auri Layl (Amīra Fatḥī ), wacce ta yi kamar ma’aikaciyar jinya ce. Tsawon lokaci ganinsa ya dawo ya fara gano gaskiya. Duk da haka, ya gamsu da babban abokin sa akan ya rufa wa kansa asiri, don ya gane wa kansa yadda al'ummar Masar suka zama masu rauni.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "What A Lie!". El Nouri. Archived from the original on 23 July 2014. Retrieved 16 July 2014.