Wenike Opurum Briggs (10 Maris 1918 - 21 Afrilu 1987) lauyan Najeriya ne, ɗan jarida kuma ɗan siyasa wanda ya ba da shawarar samar da ƙarin jahohi a Najeriya. Ya yi minista a gwamnatin Janar Yakubu Gowon.

Wenike Opurum Briggs
Rayuwa
Haihuwa Abonnema, 1918
Mutuwa 1987
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe