Wendy Shongwe (an Haife a ranar 18 ga watan Janairu shekara ta 2003) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Afirka ta Kudu wanda ke taka rawar gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta SAFA ta Jami'ar Pretoria FC da kuma ƙungiyar mata ta Afirka ta Kudu . [1] [2] [3]

Wendy Shongwe
Rayuwa
Haihuwa Pretoria, 18 ga Janairu, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  South Africa women's national association football team (en) Fassara2023-10
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 163 cm

Manazarta

gyara sashe
  1. "#TuksFootball: A promise to her father is the reason why Wendy Shongwe is playing football again and scoring goals | University of Pretoria". www.up.ac.za.
  2. "Wendy Shongwe dreaming of FIFA Women's World Cup spot | soccer". www.sabcsport.com.
  3. "Wendy Shongwe relishes Banyana return but studies still on her mind".