Welcome Msomi (1943 a Durban - Yuli 2020) [1] marubucin wasan kwaikwayo ne, ɗan wasan kwaikwayo, kuma marubuci ɗan Afirka ta Kudu wanda aka fi sani da wasan uMabatha, wanda shine daidaitawar Shakespeare's Macbeth zuwa al'adun Zulu.

Welcome Msomi
Rayuwa
Haihuwa 1943
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa 2020
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi

Rayuwar farko

gyara sashe

Msomi ya rubuta littafinsa na farko yana ɗan shekara 15. [1]

Matsalolin shari'a

gyara sashe

A shekarar 2019 an kama Msomi game da sata da almubazzaranci da kuɗin Rand[2] miliyan 8, kuma ya amsa laifinsa kan dukkan tuhume-tuhume 61. [3] Daga baya lauyan nasa ya ce ba shi da lafiya har ya kai ga yanke masa hukuncin ɗaurin rai da rai, inda ya ce Msomi ya yi fama da bugun jini kuma tat shafe lokaci a cikin ciwon suga. [4]

A cikin shekarar 2020, msomi ya mutu sakamakon rashin lafiya.[5]

uMabatha(1970)

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Veteran playwright Welcomes Msomi dies , at the South African Broadcasting Corporation; published July 4, 2020; retrieved March 10, 20201
  2. "Welcome Msomi's legacy tainted by R8m theft conviction". www.iol.co.za.
  3. Sports, Arts and Culture on conviction of Welcome Msomi in theft of Living Legends Legacy Programme millions, at the South African Department of Arts and Culture; published October 16, 2019; retrieved March 10, 2021
  4. Msomi's lawyer wants R8m theft case withdrawn, by Patient Bambalele, in The Sowetan; published November 13, 2019; retrieved March 10, 2021
  5. Regter, Shimoney. "'SA has lost a legend': ANC mourns passing of Welcome Msomi". ewn.co.za.