Watu Kobese
Watu Kobese (an Haife shi a ranar 27 ga watan Yunin shekarar 1973) ɗan Afirka ta Kudu kuma ɗan wasan Chess International Master and FIDE Trainer (2005).
Watu Kobese | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Soweto (en) , 27 ga Yuni, 1973 (51 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | chess player (en) |
Mahalarcin
|
Ya lashe gasar cin kofin Afirka ta Kudu da aka rufe sau uku, a shekarun 1998, 2003 da 2011, da kuma gasar Afirka ta Kudu Open sau biyu, a 2004 da 2008. FIDE ta ba Kobese title ɗin Master International (IM) a cikin shekarar 1995. Ya buga wasa a Afirka ta Kudu a gasar Chess Olympics na shekarun 1992, 1994, 1996, 1998, 2004, 2006, 2008, 2010, 2012, 2014, 2016 da 2018.[1]
Kobese shine marubucin Masidlale Uthimba, littafin darasi na farko na Xhosa, wanda aka buga a watan Yuli 2015 kuma an fassara shi daga sigar da ya rubuta a Zulu shekaru tara da suka wuce.[2][3]
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Watu Kobese rating card at FIDE
- Watu Kobese player profile and games at Chessgames.com
- Watu Kobese chess games at 365Chess.com
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Men's Chess Olympiads: Watu Kobese" . OlimpBase. Retrieved 28 July 2012.
- ↑ Mariska Morris (10 July 2015). "First Xhosa chess book launched" . GroundUp. Retrieved 10 July 2015.
- ↑ Sandiso Phaliso (8 July 2015). "First isiXhosa chess book to build kings, queens" . Independent Online . Retrieved 10 July 2015.