Wasan kwoikwayo shine duk wani wasa da ake shiryawa Domingo a fadakar a ilmantar a kuma nishadantar da al'ummah.

   IRE-IREN WASAN KWOIKWAYO 

Na zamani Na gargajiya

RUBUTATTUN WASAN KWOIKWAYO 

GARGADI-misalin sa littafin uwar gulma, kulba na barna,zaman duniya iyawane NISHADI-misalin sa littafin tabarmar kunya. SOYAYYA-misalin sa soyayya Tafi kudi. ILIMI-misalin sa wasan marafa. TUBALIN GANIN WASAN KWOIKWAYO Kayan yan wasa Dandamali Yan wasa Wurin wasa