Warren Zaïre-Emery
Warren Zaïre-Emery (an haife shi ranar 8 ga watan Maris, 2006) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne dan asalin kasar Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar kwallon kafan Ligue 1 ta Paris Saint-Germain . [1]
Warren Zaïre-Emery | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Montreuil (mul) , 8 ga Maris, 2006 (18 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | defensive midfielder (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 33 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.78 m |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi warren zaiire-emery ne a Montreuil,sannan ya kuma girma a Ile-de-france.Babansa ya kasance shima tsohon dan wasan kwallon kafa ne,wanda ya taka ledarsa tare da kungiyar Red Star wada take a seine-saint-denis.
Warren yafara wasan ne tun a Aubervilliers a matsayin yaro dan shekara hudu a duniya yana jiran samun cikakken matsayin gaba.
Kididdigar sana'a
gyara sasheKulob | Kaka | Kungiyar | Kofin | Nahiyar | Sauran | Jimlar | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rarraba | Aikace-aikace | Manufa | Aikace-aikace | Manufa | Aikace-aikace | Manufa | Aikace-aikace | Manufa | Aikace-aikace | Manufa | ||
Paris Saint-Germain | 2022-23 | Ligue 1 | 14 | 2 | 2 | 0 | 3 [lower-alpha 1] | 0 | 0 | 0 | 19 | 2 |
Jimlar sana'a | 14 | 2 | 2 | 0 | 3 | 0 | 0 | 0 | 19 | 2 |
Girmamawa
gyara sasheFaransa U17
- Gasar cin Kofin Turai na Under-17 : 2022
Mutum
- Titi d'Or : 2022
Manazarta
gyara sashe- ↑ Warren Zaïre-Emery at Soccerway
- Warren Zaïre-Emery at Soccerway
- Warren Zaïre-Emery at the French Football Federation (in French)
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found