Waramutsého! fim ɗin shekarar 2008 ne.

Waramutsého! (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2009
Ƙasar asali Kameru, Faransa da Beljik
Characteristics
Genre (en) Fassara sport film (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
External links

Takaitaccen bayani gyara sashe

Kabera da Uwamungu maza biyu ne daga ƙasar Ruwanda da ke zaune tare a ƙauyen Toulouse. Rikici ya ɓarke a ƙasarsu kuma Kabera ya gano cewa ’yan uwansa sun shiga kisan gillar da aka yi wa dangin babban abokinsa, Uwamungu.

Kyauta gyara sashe

  • Festival Cinema Africano Asia America Latina de Milán 2009
  • FESPACO 2009