Wakilin suna wannan wata kalma ce ta nahawu wadda ake amfani da ita a matsayar suna. Wakilin suna na iya zama gurbin suna a ɓangaren wanda ya yi aiki ko kuma a ɓangaren wanda aiki ya faɗa a kan shi a cikin jimla.

Wikidata.svgwakilin suna
bangaren magana
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na pro-form (en) Fassara
Shafin yanar gizo musicpronoun.com
Represents (en) Fassara replacing entity (en) Fassara

Na'uikan wakilin sunaGyara

1.Wakilin suna na Mutum sune suka kasu gida biyu. Wanda ke zuwa a gurbin sunan wanda ya yi aiki ko mai magana sune, Ni,kai,ke,ita,mu,ku,su. Sai kuma wanda ke zuwa a gurbin sunan wanda aiki ya faɗa kansa ko wanda ake magana a kansa waɗannan sune kamar haka: shi,ta,mu, su [1]

ManazartaGyara

  1. https://www.rumbunilimi.com.ng/HausaNahawuWakili.html