Wakilan Majalisar Taraiyar Najeriya daga Katsina
Tawagar majalisar dokokin Nijeriya daga Katsina ta ƙunshi Sanatoci uku masu wakiltar Katsina ta Kudu, Katsina ta Tsakiya, da Katsina ta Arewa, da wakilai goma sha biyar masu wakiltar ta;
- Kaita/Jibia,
- Malum Fashi/Kafur,
- Daura/Sandamu/Mai'Adua,
- Funtua/Dandume,
- Dutsin-ma/ Kurfi,
- Mashi/Dutsi,
- Mani/Bindawa,
- Bakori/Danja,
- Kankia/Ingawa/Kusada,
- Safana/Batsari/Dan-Musa,
- Musawa/Matazu,
- Rimi/Charanchi/Batagarawa,
- Baure/Zango,
- Kankara/Sabuwa/Faskari, da
- Katsina Tsakiya.
Wakilan Majalisar Taraiyar Najeriya daga Katsina | |
---|---|
Nigerian National Assembly delegation (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Jamhuriya ta Huɗu ta Najeriya|Jamhuriya ta Huɗu gyara sashe
Majalisa ta 4 (1999-2019) gyara sashe
Ofishi | Suna | Jami'yya | Mazaɓa | |
Sanata | Mohammed Tukur Liman | PDP | Katsina South | |
Sanata | Samaʼila Mamman | PDP | Katsina Central | |
Sanata | Abdul Yandomah | PDP | Katsina North | |
Wakili | Abdullahi Musa Nuhu | PDP | Kaita/Jibia | |
Wakili | Aminu Bello Musari | PDP | Malum Fashi/Kafur | |
Wakili | Daura AdamuSaidu | PDP | Daura/Sandamu/Mai'Adua | |
Wakili | Funtua Lawal Ibrahim | PDP | Funtua/Dandume | |
Wakili | Makera Sabiu Hassan | PDP | Dutsin-ma/Kurfi | |
Wakili | Mashi Abdu Haro | PDP | Mashi/Dvisi | |
Wakili | Musa Aliyu | PDP | Mani/Bindawa | |
Wakili | Nadabo Tukur Idris | PDP | Bakori/Danja | |
Wakili | Nasarawa Usman Mani | PDP | Kankia/Ingawa/Kusada | |
Wakili | Safana Amina Yakubu | PDP | Safana/Batsari/Dan-Musa | |
Wakili | Shehu Abubakar Garba | PDP | Musawa/Matazu | |
Wakili | Tsagero Muazu Lemamu | PDP | Rimi/Charanchi/Batagarawa | |
Wakili | Yahaya Shuaib Baure | PDP | Baure/Zango | |
Wakili | Yankara Lawal Yusufu | PDP | Kankara/Sabuwa/Faskari | |
Wakili | Yar'adua Abubakar Sadiq | PDP | Katsina Central | |
Wakili | Abubakar Lamido Sadiq | PDP | Katsina North Central |
Manazarta gyara sashe
.