Waken suya nau'in wake ne da ake amfani da shi wurin yin madara, abincin dabbobi, awara da sauransu. Sannan waken suya yana da matukar amfani ga lafiyar mutum, ana kuma sarrafa shi ta hanyoyi daban-daban. Akan hada madara da shi a rinka ba jarirai, kuma akan sarrafa shi zuwa abincin gargajiya.[1][2][3][4]

Waken suya
Soybean.USDA.jpg
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderFabales (en) Fabales
DangiFabaceae (en) Fabaceae
GenusGlycine (en) Glycine
jinsi Glycine max
Merr., 1917
General information
Tsatso soy bean (en) Fassara, soy extract (en) Fassara, soya lecithin (en) Fassara, soybean oil (en) Fassara da soy isoflavones (en) Fassara

ManazartaGyara

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. https://cookpad.com/ng/recipes/11470553-madarar-waken-suya?via=search&search_term=waken%20suya
  2. https://cookpad.com/ng/recipes/9557889-awarar-waken-suya?via=search&search_term=waken%20suya
  3. https://cookpad.com/ng/recipes/10902877-awara-cikin-kwai?via=search&search_term=waken%20suya
  4. https://www.muryarhausa24.com.ng/2019/10/karanta-jerin-abincin-hausawa-kafin-zuwan-yar-thailand-kafin-zuwan-shinkafa-yar-kasashen-waje-girke-girken-gargajiya-sunayen-abincin-gargajiya-abincin-zamani-filin-girke-girke-abincin-zamani-filin-girke-girke.html