Waithira, wani fim ne da aka shirya shi a shekarar 2017 na Kenya-Afirka ta Kudu na tarihin rayuwa wanda Eva Njoki Munyiri ya ba da umarni kuma darakta kansa tare da Stefan Gieren da Jean Meeran suka shirya a Team Tarbaby.[1] Fim ɗin yan magana ne a game da tarihin darakta Eva Njoki Munyiri da mahadarsa tare da tarihin Kenya da aka manta da su, al'adun pop da kuma ƙaura.[2]

Waithira
Asali
Characteristics
Direction and screenplay
Darekta Eva Njoki Munyiri
External links
rarabe raraben shirin Kenya

Waithira ya sami kyakkyawan bita kuma ya sami kyaututtuka da yawa a bukukuwan fina-finai na duniya.[3][4] An nuna shi a bukukuwa irin su DIFF & Encounters na Afirka ta Kudu, Luxor African Film Festival, Créteil International Film Festival, da dai sauransu.[5] A cikin shekarar 2018, an wakilci fim ɗin a Munich International Documentary Festival.[6]

Labarin fim

gyara sashe

'Yan wasa

gyara sashe
  • Jimmy Kamau Waithira
  • Eva Munyiri
  • Benjamin Fernandez
  • Lois Waithira Kamau
  • Munthoni a matsayin young Guka
  • Kamau a matsayin Young Boy Messenger
  • Eric Seme Otero
  • Kamau wa Munyiri
  • Lois Waithira Wendrock
  • Kamilla Wendrock
  • Thomas Wendrock
  • Eli Wendrock
  • Eileen Waithira Abisgold
  • Leila Abisgold
  • Gage Griffiths

Manazarta

gyara sashe
  1. "Waithira". visionsdureel. Archived from the original on 26 October 2020. Retrieved 24 September 2020.
  2. "Waithira film". junofilms. Retrieved 24 September 2020.
  3. "How do you write about a flawed film?". africasacountry. Retrieved 24 September 2020.
  4. Makokha, JKS (21 September 2019). "Waithira: A family documentary and account of our national heritage". The Star. Kenya. Retrieved 18 November 2022.
  5. C.V, DEMOS, Desarrollo de Medios, S. A. de (2019-11-25). "La Jornada: Waithira aborda la historia de una familia de Kenia para construir una identidad". www.jornada.com.mx (in Sifaniyanci). Retrieved 2020-09-23.
  6. "Waithira". MUBI. Retrieved 24 September 2020.