Vitaliy Mykolenko
Vitaliy Serhiyovych Mykolenko (Ukrainian: Виталий Серьгиович Миколенко; an haife shi 29 ga Mayu 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ukraine wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na hagu ga kulob din Premier League na Everton da tawagar kasar Ukraine.
Vitaliy Mykolenko | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Віталій Сергійович Миколенко | ||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Cherkasy (en) , 29 Mayu 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ukraniya | ||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Harshan Ukraniya | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Harshan Ukraniya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.81 m |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.