Visakhapatnam
Visakhapatnam birni ne, da ke a jihar Andhra Pradesh, a ƙasar Indiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimillar mutane 2,035,922. An gina birnin Visakhapatnam a karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.
Visakhapatnam | ||||
---|---|---|---|---|
విశాఖపట్టణం (te) Visakhapatnam (en) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Andhra Pradesh | |||
District of India (en) | Visakhapatnam district (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,035,922 (2011) | |||
• Yawan mutane | 3,181.13 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 640 km² | |||
Altitude (en) | 45 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 530/531 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 891 |
Hotuna
gyara sashe-
Tashar jirgin Kasa ta Vizag, Visakhapatnam
-
Wurin shakatawa na Visakhapatnam
-
Farar Damisa na hutawa a gidan namun Daji kuma wurin shakatawa, Visakhapatnam
-
MVV City Visakhapatnam
-
Babban minista Chandrababu Naidu a filin wasa na Visakhapatnam (vizag).
-
Alamar Visakhapatnam
-
Vizag Seaport
-
Wata hanya a wurin shakatawa na Shivaji a Vizag
-
Wurin bauta na Simhachalam, Visakhapatnam
-
Bavikonda stupas, Visakhapatnam