Villach, birni ne na bakwai mafi girma a Austriya kuma birni na biyu mafi girma a cikin gwamnatin tarayya ta Carinthia. Yana da muhimmiyar mahaɗar zirga-zirgar ababen hawa ga kudancin Ostiriya da kuma yankin Alpe-Adria gabaɗaya. Tun daga watan Janairun 2018, yawan jama'a ya kai 61,887.[1] Tare da sauran garuruwan Alpine Villach suna shiga cikin Ƙungiyar Alpine Town na shekara don aiwatar da Yarjejeniyar Alpine don samun ci gaba mai dorewa a cikin Alpine Arc. A shekarar 1997, Villach shine birni na farko da aka ba da kyautar Garin Alpine na Shekara.

Villach
Beljak (sl)


Wuri
Map
 46°37′N 13°50′E / 46.62°N 13.83°E / 46.62; 13.83
Ƴantacciyar ƙasaAustriya
Federal state of Austria (en) FassaraCarinthia (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 65,127 (2023)
• Yawan mutane 482.49 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 134.98 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Drava (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 501 m
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
• Gwamna Günther Albel (en) Fassara (2015)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 9500
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 04242
Austrian municipality key (en) Fassara 20201
Wasu abun

Yanar gizo villach.at
Facebook: stadtvillach Instagram: villach.at Youtube: UCCq7R4kIwu11nl_vYuYLckA Edit the value on Wikidata

Manazarta

gyara sashe
  1. "Einwohnerzahl und Komponenten der Bevölkerungsentwicklung (Population and Components of Population Growth)" (PDF) (in Jamusanci). Statistik Österreich (English Version). 2007-11-29. Retrieved 2007-12-27.