Victoria Agbodobiri (daga jihar Edo)[1]yar Najeriya ce kuma'yar wasan judoka ce wacce ta fafata a bangaren mata.[2] Ta ci lambar tagulla a Gasar Wasannin Afirka ta shekarar 2011, a rukunin U52kg.[3]

Victoria Agbodobiri
Rayuwa
Haihuwa Najeriya
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Ayyukan wasanni

gyara sashe

Victoria ta halarci gasar wasannin Afirka ta shekarar 2011 da aka gudanar a Maputo, Mozambique.[4] A wajen bikin, ta samu lambar tagulla, a gasar mata mai nauyin kilo 52.[5][6]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Victoria Agbodobiri Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. "Victoria Agbodobiri, Judoka, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
  3. "African Games Maputo, Event, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
  4. "Victoria Agbodobiri, Judoka, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
  5. "Victoria Agbodobiri, Judoka, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
  6. Victoria Agbodobiri Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Victoria Agbodobiri Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.