Venezia
(an turo daga Venice)
Venezia (lafazi: /venedzia/) birni ne, da ke a yankin Veneto, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin yankin Veneto. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, yana da jimillar yawan mutane 261 905 (969 000 ƙeta iyakokin birni). An gina birnin Venezia a karni na biyar bayan haifuwan annabi Issa.
Venezia | |||||
---|---|---|---|---|---|
Venezia (it) Venesia (vec) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Inkiya | Bride of the Sea | ||||
Suna saboda | Veneti (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Italiya | ||||
Region of Italy (en) | Veneto (en) | ||||
Metropolitan city of Italy (en) | Metropolitan City of Venice (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 250,369 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 601.99 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Venice and its Lagoon (en) , Metropolitan City of Venice (en) da Triveneto (en) | ||||
Yawan fili | 415.9 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Venetian Lagoon (en) da Adriatic Sea (en) | ||||
Altitude (en) | 2 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Campagna Lupia (en) Cavallino-Treporti (en) Marcon (en) Martellago (en) Mira (en) Musile di Piave (en) Quarto d'Altino (en) Scorzè (en) Chioggia (en) Jesolo (en) Mogliano Veneto (en) Spinea (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira |
25 ga Maris, 421 452 | ||||
Muhimman sha'ani |
excommunication (en)
| ||||
Patron saint (en) | Mark the Evangelist (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Venice City Council (en) | ||||
• Mayor of Venice (en) | Luigi Brugnaro (en) (14 ga Yuni, 2015) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 30121–30176 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 041 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IT-VE | ||||
ISTAT ID | 027042 | ||||
Italian cadastre code (municipality) (en) | L736 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | comune.venezia.it | ||||
Hotuna
gyara sashe-
Fadar Doge, Venezia
-
Marcus lion on Piazzetta, Venezia
-
Venezia
-
Veneza