Valparaiso
Valparaiso birni ne, da ke a yankin Valparaiso, a ƙasar Chile. Shi ne babban birnin yankin Valparaiso. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2012, Valparaiso tana da yawan jama'a 294 848. An gina birnin Valparaiso a shekara ta 1544.
Valparaiso | |||||
---|---|---|---|---|---|
Valparaíso (es) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Chile | ||||
Region of Chile (en) | Valparaíso Region (en) | ||||
Province of Chile (en) | Valparaíso Province (en) | ||||
Commune of Chile (en) | Valparaíso (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 296,655 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 6,182.89 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 47.98 km² | ||||
Altitude (en) | 21 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1536 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 2340000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−04:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 32 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | municipalidaddevalparaiso.cl |
Hotuna
gyara sashe-
La Matriz Church, 1822
-
Jami'ar Shari'a
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.