VHS Kahloucha
VHS Kahloucha fim ne game da abinda ya faru a zahiri, na ƙasar Tunisiya na shekarar 2006.
VHS Kahloucha | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2006 |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Tunisiya |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | Nejib Belkadhi |
Muhimmin darasi | Sinima a Afrika |
External links | |
Takaitaccen bayani
gyara sasheMoncef Kahloucha, babban mai son fina-finai na 1970s, kuma mai zanen gida, yana ɗaukar fina-finai masu ban sha'awa a cikin VHS tare da taimakon mazauna Kazmet, gundumar matalauta a Sousse (Tunisia). Yana shiryawa, ba da Umarni da kuma jarumi a cikin fina-finansa wanda wata dama ce ga mazauna wurin don nisantar da rayuwarsu ta yau da kullun da kuma samun lokuta na musamman, tun daga shirye-shiryen har zuwa nuna fim ɗin a gidan cin abinci na gida.
Kyauta
gyara sashe- Damascus 2007
- FID Marseille 2007
- Vues d'Afrique 2007
- AFF Rotterdam 2007
- Dubai 2006