Uzoma Azuka (an haife shi a ranar 28 ga watan Nuwamba 1970) ƴar wasan kwallon hannu ne na ƙasar Najeriya . Ta shiga Gasar mata a gasar Olympics ta shekarar 1992 . [1]

Uzoma Azuka
Rayuwa
Haihuwa 28 Nuwamba, 1970 (53 shekaru)
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Uzoma Azuka Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 22 March 2020.